United States

United States

Wondershare

Wondershare kamfani ne na duniya da yake jagora a fannin ci gaban software da kirkirar dijital. An kirkiro software da kayayyakin kamfanin don amfani a kasashe sama da 150 a duniya.

Daga cikin abubuwan da wannan kamfani ke samarwa akwai Wondershare Filmora, wanda ke baiwa kowa damar gyara da kirkirar bidiyo cikin sauki, da Wondershare PDFelement da ke bawa masu amfani damar sarrafa takardunsu na PDF.

Sauran kayayyakin sun hada da Wondershare Dr.Fone don dawo da bayanan waya da gudanar dasu, Wondershare Recoverit don dawo da bayanan da aka rasa, Wondershare EdrawMax don kirkirar kayayyakin zane, da kuma Wondershare Uniconverter don sauya nau’ikan kafofin watsa labaru cikin sauri.

Wondershare na ci gaba da samun karbuwa a duniya saboda yadda suke kawo kayayyakin da suke saukaka rayuwa ta hanyar fasaha da inganci.

Tikitin taron & Nishaɗi Kayan Aikin Gida & Lantarki Kasuwa (ciki har da Shagunan Sinanci) Sauran Ayyuka Ayyukan IT & Soft

kara
ana loda